Abdu Matashi
Kalaman Soyayya - Masu dadi is estimated to make $13k per month from 14k downloads / mo, tracked daily on Peekly.
How Peekly estimates these figures1. Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! 2. So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk
Sign in to see this app's ad creatives
9 Aug → 10 Aug · best #167
Ads launched per month
Media mix
Sign in to access this metricAds launched per month
Estimated spend:
Sign in to see the ad creatives and library
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Rating & reviews
—
Monetization
Free
No in-app purchases detected
Similar apps
Dating
Dating
Dating
Dating
Dating
Dating
Dating
Dating
What's new
*Sirrin Soyayya *Koyi Yadda ake Tsara budurwa *Kalaman Soyyaya Masu dadi
How much does Kalaman Soyayya - Masu dadi make?
Kalaman Soyayya - Masu dadi is estimated to make $13k per month, according to Peekly's daily tracking.
How many downloads does Kalaman Soyayya - Masu dadi have?
Kalaman Soyayya - Masu dadi has an estimated 14k downloads / mo on Google Play.
Is Kalaman Soyayya - Masu dadi free?
Kalaman Soyayya - Masu dadi is free to download.
Publisher
Abdu Matashi
Category
Social Networking
Compatibility
4.4
Size
—
Rating
Rated for 3+
Price
Free
Released
—
Last update
Aug 25, 2024
Languages
—
Sign in to see captured paywall screens